✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Ko watsi da tsarin karba-karba zai kai PDP tudun mun tsira?

Anya kuwa wannan yunkurin na jam’iyyar zai kai ta ga nasara?

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Bayanai sun karade Najeriya yadda babbar jam’iyyar adawa ta kasar wato PDP ta yi watsi da tsarin karba-arba a wani yunkuri na kwace mulki daga hannun jam’iyya APC mai mulki a zaben 2023.

Anya kuwa wannan yunkurin zai kai ta ga nasara?

Saurari amsar wannan tambaya da ma wadansu masu alaka da ita.