✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Shin Rikicin Manyan Jam’iyyu Zai Amfani Masu Tasowa A Zaben 2023?

Rikicin cikin gida ya dabaibaye manyan jam’iyyun siyasar Najeriya gabanin Zaben 2023

More Podcasts

Domin sauraron shirin kai tsaye latsa nan

A yayin da ’yan takarar suka shiga fafutikar neman jama’a su zabe su, rikice-rikicen cikin gida sun dabaibaye manyan jam’iyyun siyasar Najeriya.

Shi rikicin cikin gidan manyan jam’iyyun zai bai wa masu tasowa damar kai bantensu a zaben 2023? 

Saurari shirinmu na yau domin jin ta bakin ’ya’yan jam’iyyu da masana kan abin da ke wakana.