✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Karshen Boko Haram: Yadda Aka Yi Bikin Cikar Najeriya 62 A Borno

Shin a halin yanzu an samu zaman lafiya yadda ake bukata a Maiduguri?

More Podcasts

Domin sauke shirin kai-tsaye, latsa nan.

Shekara 12 da ’yan ta’adda suka yi suna cin karensu babu babbaka a Jihar Borno ta hana gudanar da bikin ranar samun ’yancin

Najeriya sai bana.

Ko a halin yanzu ana iya cewa an samu zaman lafiya a Maiduguri?

Saurari cikakken shirin domin jin hakikanin halin da Jihar Borno ke ciki.