✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: ‘Karin Farashin Mai Ya Fara Tilasta ‘Yan Najeriya Ajiye Aiki’

Tsadar kayayyaki musamman na abinci da sufuri, t fara tilasata wa wasu ma'aikata ajiye ayyukansu

More Podcasts

Karin farashin man fetur da NNPCL ya yi a baya-bayan nan na kara jefa ’yan Najeriya cikin kunci da rashin tabbas a game da rayuwar yau da kullum.

Tsadar kayayyaki musamman na abinci da sufuri, ta fara tilasta wa wasu ma’aikata ajiye ayyukansu.

Shirin Najeriya a Yau ya zai yi dubi kan illar yanayin ga waɗanda abin ya shafa, da ma tattalin arzikin ƙasar.

Domin sauke cikakken shirin, latsa nan