✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Najeriya A Yau: Hauhawar farashin kayan matsarufi (2)

Yadda za a magance hauhawar farashin kayan masarufi da karyewar darajar Naira.


Domin sauke shirin latsa nan.

A karo na biyu, Shirin Najeriya A Yau ya kara duban matsanancin hauhawar farashin kayan masarufin da ya addabi Najeriya.
Mun kai ziyara kasuwar Utako dake Abuja domin jin halin da ake ciki.
Ayi suraro lafiya.

Najeriya A Yau: Dalilan da ke jawo hauhawar farashin kayan masarufi

Najeriya A Yau: Abin da za a iya yi da kudin rigar maman Diezani