More Podcasts
Ana ci gaba da samun koke-koke game da yadda ’yan kasa ke ji a jikinsu a Najeriya.
Masana dai na ganin akwai matakan da idan har gwamnati ta dauke su za a iya kawar da matsin tattalin arzikin da ta yi wa talaka dabaibayi.
- NAJERIYA A YAU: Abin Da Ke Sa Mutum Ya Fara Tunanin Kashe Kansa
- DAGA LARABA: Shirin Gwamnonin Arewa Maso Yamma Na Magance Matsalar Tsaro
Shirin Najeriya a Yau zai tattauna kan matakan gaggawa da suka kamata gwamnati ta dauka domin share hawayen ’yan kasa.
Domin sauke shirin, latsa nan