✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Halin da ’yan gudun hijirar Bama ke ciki bayan komawa garinsu

Kalubalen da mutanen da aka mayar gidajensu a Bama a Jihar Borno, suke fuskanta bayan shafe shekaru a sansanonin ’yan gudun hijira

More Podcasts

Domin sauraron shirin kai tsaye, latsa nan

A kokarin Gwamnatin Borno na wanzar da zaman lafiya a jihar, ta mayar da ’yan gudun hijira jihar garuruwansu bayan sun shafe shekaru a sansanonin gudun hijira, sakamakon rikicin Boko Haram.

To ko a wane hali tsoffin ’yan gudun hijirar da aka mayar gidajensu ke ciki?

Saurari cikakken shirin domin jin halin da wadannan bayin Allah da ta’addanci ya sauya wa rayuwa suke ciki bayan sun sake komawa garinsu da zama.