✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Gaskiyar Magana Kan Bullar Kungiyar Luwadi Da Madigo A Kano

Bullar Kungiyar da ke rajin auren jinsi a Kano na ci gaba da daukar hankali.

More Podcasts

Labarin bullar wata kungiyar da ake zargin tana rajin yada akidar auren jinsi a Kano na ci gaba da yamusta hazo.

Tuni hukumomi suka bayyana matakin da za su dauka a kan wadannan zarge-zarge duk da yake sun amince cewa sun taba ganawa da kungiyar.

Shirin Najeriya a Yau zai bincika yadda aka yi ana zaton wuta a makera, ta tashi a masaka.

Domin sauke shirin, latsa nan