✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Dalilin Dawowar Layukan Mai A Najeriya

Jihohi da dama a wannan lokaci sun fada cikin yanayin dogayen layukan mai da kuma karancinsa.

More Podcasts

Jihohi da dama a wannan lokaci suna fama da dogayen layukan mai da kuma karancinsa.

Wasu gidajen mai sun kasance a kulle yayin da masu siyarwar kuma farashin sai wanda ya gani, baya ga ’yan bumburutu da ke cin kasuwarsu a bayan fage.

Toh shin a ina matsalar take ne wai?

Ku biyo mu cikin Shirin Najeriya a Yau domin jin dalilin wahalar mai a Najeriya

Domin sauke shirin, latsa nan