More Podcasts
Lokacin bukukuwa lokaci ne da ake samun karuwar zirga-zirga da hada-hadar jama’a.
Wannan ne ya sa hukumomin da nauyin samar da tsaro ya rataya a wuyansu suke kara kaimi wajen ganin sun tabbatar da doka da oda.
Sai dai wasu ’yan Najeriya sukan yi zargin cewa ’yan sanda kan yi amfani da wannan dama don kamen mutane babu gaira babu dalili.
- NAJERIYA A YAU: Abubuwan Da Suke Haddasa Turmutsutsu A Najeriya
- DAGA LARABA: Me nasarar John Mahama ke nufi ga ƙasar Ghana?
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokacin zai yi duba ne kan sahihancin wannan zargi.
Domin sauke shirin, latsa nan