✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Dalilin Da ’Yan Bindiga Suka Ki Sakin Dalibin Bethel Baptist

’Yan bindigar sun sako yara 120 amma har yanzu ragowar dalibi daya na wurinsu

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye latsa nan

Shekara guda da wata daya ke nan da satar dalibai 121 a Makarantar Sakandaren Bethel Baptist da ke Jihar Kaduna.

Kawo yanzu, ’yan bindigar sun sako 120 daga cikin yaran, in banda mutum daya daga cikin daliban da suka sace; Ko mene ne dalili?

Shirin Najeriya A Yau na kunshe da karin bayani.