More Podcasts
Domin sauke shirin, latsa nan
Hukumar EFCC ta kai samame wurin ’yan canjin kudaden ketare a Abuja da Kano.
Shin ko mene ne dalilin hukumar na wannan kame a daidai wannan lokaci?
- NAJERIYA A YAU: Anya APC ta Shirya Cin Kano A Zaben 2023?
- DAGA LARABA: Abin da kishi ke sa maza aikatawa
Saurari shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci domin sanin abin da ke faruwa.