✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Dalilan da darajar Naira ke kara faduwa

Shin me ya sa darajar Naira ke ta kara faduwa?

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan.

A ’yan kwanakin nan darajar Naira ta kara faduwa inda ake sayen Dala daya a kan kusan Naira dubu daya.

Shin me ya sa darajar Naira sai kara faduwa take yi?

Saurari shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci domin sanin dalilan.