More Podcasts
Wata babbar matsala da ke yawan kashe sana’o’i musamman kanana da matsakaita ita ce ta rashin sanin makamar sana’ar kafin shigarta.
Shin me ya kamata masu sana’o’in su sani domin tsayawa daram a kowane hali?
- NAJERIYA A YAU: Wane Sauyi Zanga-Zangar Tsadar Rayuwa Ta Kawo?
- DAGA LARABA: Yadda Za Ku Gane Shafukan Tallafin Gwamnati Na Bogi
Shirin Najeriya a Yau zai tattauna kan abubuwan da ya kamata masu sana’o’in hannu su rike da kyau domin dorewar sana’arsu duk da irin matsin tattalin arzikin da ake ciki.
Domin sauke cikakken shirin, latsa nan