✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Barazanar Hari A Abuja: Abin da Gwamnati Ke Boyewa

Saurari cikakken shirin Najeriya A Yau domin jin wurin da gizo ke saka.

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Tun bayan bullar gargadin yiwuwar hare-haren ta’addnaci a Abuja da gwamnatocin Amurka da Birtaniya suka yi aka shiga zaman dar-dar a birnin.

Shin mene ne  gaskiyar abin da ke faruwa a Abuja?

Saurari cikakken shirin Najeriya A Yau domin jin wurin da gizo ke saka.