✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Najeriya A Yau: Ba Rabo Da Gwani Ba: Abubuwan Da Ba ku Sani Ba Game Da Bashir Tofa

Daya daga cikin manyan Najeriya, Alhaji Bashir Usman Tofa ya kwanta dama a ranar Ranar Litinin 3 ga watan Janairu, 2022

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Alhaji Bashir Othman Tofa ya kwana daya da rasuwa bayan ya kwashe shekara 74 yana rayuwa a doron duniya.

Me za ku tuna game da shi?

Mun tattauna da makusanta marigayin kan yadda rayuwarsa.