✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Azumi Da Habibi Dadi Kamar Aljanna —Amarya

Shirin Najeriya A Yau ya tattauna da wadansu sabbin aure, ya ji yadda azuminsu na bana ya bambanta da sauran a wurinsu

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Daga cikin abin da ya fi daukar hankali a Najeriya a cikin watan Azumin Ramadan akwai yadda sabbin ma’aurata suka rika zumudi da nuna farinciki a kafafen sadarwa na samun yin azumi da masoyansu wuri guda.

Shin yaya wadannan sabbin ma’aurata suka yi azumin farko a tare?

Shirin Najeriya A Yau ya tattauna da wadansu sabbin aure, ya ji yadda azuminsu na bana ya bambanta da sauran a wurinsu.