More Podcasts
Domin sauke shirin latsa nan
Dhul-hijja shi ne na 12 a jerin watannin Musulunci, kuma a cikinsa ake aikin Hajji da Sallar Layya.
Akwai ayyuka na musamman da malamai suka kwadaitar a aikata a kwanaki 10 na farkon watan saboda Allah na son su kuma sukan sa Ya jikan bayinsa, Ya gafarta musu.
- NAJERIYA A YAU: Tasirin kawancen NNPP da ‘Labour Party’ a zaben 2023
- DAGA LARABA: Ainihin Halin Da Harkar Ilimi Ke Ciki A Jihar Kebbi
Mun tattaro irin ayyukan da ya kamata Musulmi ya gudanar a cikin wadannan kwanaki masu daraja.