More Podcasts
Daya daga cikin nau’ukan harajin da gwamnatoci suke karɓa shi ne harajin VAT wanda akan ɗora a kan kayayyaki ko hidimomi.
Tasirin wannan haraji a kan farashin kayayyaki ya sa gwamnatin Najeriya ɗauke shi a kan wasu kayan abinci.
Amma bayan watanni da ɗaukar wannan mataki, ’yan ƙasar ba su ga tasirin yin hakan ba.
- NAJERIYA A YAU: Cire Tallafin Mai Ne Ya Jefa ’Yan Najeriya Cikin Kunci?
- DAGA LARABA: Shin Da Gaske Ciwon ’Ya Mace Na ’Ya Mace Ne?
Shirin Najeriya A Yau zai bincika dalilan da suka sa hakan.
Domin sauke shirin, latsa nan