✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ke Kawo Rashin Kyautata Wa Kwastoma a Najeriya

A kan hanyoyin warware waɗannan matsaloli tsakanin abokan ciniki shirin Najeriya a Yau na wannan lokacin zai tattauna.

More Podcasts

A makon farko na watan Oktoba a duk shekara ake bikin Makon Kwastomomi a faɗin duniya.

A lokuta da dama dai akan samu matsaloli da ƙalubale a tsakanin abokan ciniki.

A kan hanyoyin warware waɗannan matsaloli shirin Najeriya a Yau na wannan lokacin zai tattauna.

Domin sauke shirin, latsa nan