✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Abin da Dokar Dan Takara Mai Zaman Kansa Ta Kunsa

Domin sauke shirin latsa nan Akwai yiwuwar korafe-korafe su ragu a fagen siyasar Najeriya idan dokar dan takara mai zaman kansa ta samu karbuwa a…

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Akwai yiwuwar korafe-korafe su ragu a fagen siyasar Najeriya idan dokar dan takara mai zaman kansa ta samu karbuwa a kasar.

Majalisar Dokokin kasar ta amince mai bukatar tsayawa takarar da bashida jamiyya, ko kuma ba ya son alaka da wata jam’iyya ya tsaya da sunansa, jama’a su zabe shi da halinshi.

Wadanne sauye-sauye wannan doka za ta kawo a siyasar Najeriya?