✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Najeriya A Yau: A karon farko ta’addanci ya ci Janar din soja a Najeriya

Yadda abun ya faru, musabbabin faruwar hakan da kuma abin da ya kamata a gyara.

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan.

Tunda aka fara yaki da ta’addanci a Najeriya a 2009 ba a taba rasa wani soja mai mukamin Janar ba a bakin daga.

Sai ga shi a karon farko a 2021 ’yan ta’adda sun hallaka Birgediya-Janar Dzarma Zirkusu da dakarunsa.

Ga bayanin yadda abun ya faru, musabbabin faruwar hakan da kuma abin da ya kamata a gyara.

A yi sauraro lafiya.