More Podcasts
An ware ranar 12 ga watan Yuni a matsayin Ranar Dimokuraɗiyya a Najeriya domin tunawa da ranar da aka gudanar da zaɓen da ake ɗauka a matsayin mafi sahihanci da adalci a tarihin ƙasar.
Sai dai, bayan sama da shekaru 30 da gudanar da wannan zaɓe da kuma gwagwarmayar da ta biyo baya, wasu masana na ganin har yanzu ba a kai ga amfanin da ake murad daga dimokuraɗiyyar ba.
- NAJERIYA A YAU: Hanyoyin Fara Sana’a Ba Tare Da Jari Ba
- NAJERIYA A YAU: Hanyoyin kauce wa ɓarnar ambaliyar ruwa
Ko mene ne hujjar kowane ɓangare? Wannan shi ne batun da shirin Najeriya A Yau zai yi duba a wannan lokaci.
Domin sauke shirin, latsa nan