✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YA: Yadda Muka Rayu Kwana 100 A Hannun ’Yan Bindiga

Fasinjan jirgin kasan Kaduna da aka sako ya bayyana abubuwan da suka faru da su a lokacin da suke hannun ’yan ta'adda.

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Tun bayan sakin wasu fasinjojin da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su a jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna jama’a ke ta ce-ce-ku-ce kan ko an an biya kudin fansa kafin a sako su.

Hasali ma, tun bayan da aka sace su ake ta samun wasu rahotanni masu tayar da hankali game da halin da suke ciki.

A kan haka ne abokan aikinmu ’yan jarida suka tattauna da daya daga cikin fasinjojin da aka sako ranar Babban Sallah, kuma ya fede biri har wutsiya.

A cikin shirin Najeriya A Zau za ku ji daga bakinsa, irin abubuwan da suka faru da su a lokacin da suke hannun ’yan ta’addan.