Dattijo Abubakar Bagori, ya shafe fiye da shekara 30 yana zaune a Layin bashama Road da ke Tudun Wada Kaduna.
Na shekara 30 ina kiwon raguna, ban taba ci ko sayarwa ba – Abubakar Bagobiri