✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Mutanen Azare sun turje wa ’yan bindiga

Mutanen garin Azare hedkwatar masarauta da karamar Hukumar Katagum da ke Jihar Bauchi sun turje wa wasu ’yan bindiga da suka kai hari a Kasuwar…

Mutanen garin Azare hedkwatar masarauta da karamar Hukumar Katagum da ke Jihar Bauchi sun turje wa wasu ’yan bindiga da suka kai hari a Kasuwar Ridi da ke garin, inda a karshe aka samu nasarar halaka daukacin ’yan bindigar hudu.