✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Muna shirye-shiryen fara rushe gidaje a yankin Mpape – Ministan Abuja

Ministan Birnin Tarayya, Abuja Sanata Bala Mohammed ya ce, suna nan suna shirin fara rushe gidaje a yankin Mpape, inda ya ce, sun dakatar da…

Ministan Birnin Tarayya, Abuja Sanata Bala Mohammed ya ce, suna nan suna shirin fara rushe gidaje a yankin Mpape, inda ya ce, sun dakatar da rushe-rushen ne saboda damina da kuma azumin da aka shiga a kwanakin baya.

%d bloggers like this: