Shahararren dan kwallon kasar Ajentina da kuma kulob din Barcelona da ke Sifen ya karyata labarin da shafin intanet na lecompetiteur ya buga cewa ya taimaka wa Isra’ila da Yuro miliyan 1 don ta yaki Hamas.
A lokacin da dan wasan yake tattaunawa da gidan talabijin na Hispan ya ce, ya yi amfani da kudinsa ne wajen gina makarantu da asibitoci a garuruwan talakawa a kasarsa Ajentina, “ni ban taimaka wa wadanda suke kashe kananan yara ba.” Inji Messi.
…Messi ya karyata jita-jitar ya taimaka wa Isra’ila
Shahararren dan kwallon kasar Ajentina da kuma kulob din Barcelona da ke Sifen ya karyata labarin da shafin intanet na lecompetiteur ya buga cewa ya…