Fitaccen mawakin barayin nan Alhaji Muhammadu Gambu ya rasu. Marigayin wanda aka haife shi a garin Fagada Babba da ke karamar Hukumar Jega a Jihar Kebbi ya rasu ne a jiya Alhamis bayan ya yi fama da jinya.
Mawaki Gambu ya rasu
Fitaccen mawakin barayin nan Alhaji Muhammadu Gambu ya rasu. Marigayin wanda aka haife shi a garin Fagada Babba da ke karamar Hukumar Jega a Jihar…