✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Matsalar Tsaro: Wasu Gwamnoni Sun Ga Uwar Bari

Gwamnatocin jihohin Kaduna da Katsina da Neja da Zamfara sun kuduri aniyar daukar matakin bai-daya


Domin sauke shirin latsa nan

Gwamnatocin jihohin Kaduna da Katsina da Neja da Zamfara sun kuduri aniyar daukar matakin bai-daya don kawo karshen matsalar tsaron da ta addabi al’ummarsu.

Matakan da jihohin, wadanda suka fi fama da hare-haren ‘yan bindiga, suka dauka sun hada da rufe wasu kasuwanni da hanyoyi.

Shin me ya hana su daukar wannan mataki tun tuni?