✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Mataimakiyar Gwamnan CBN ta bayyana a gaban Majalisa

Aisha Ahmad, ta je ne matsayin wakiliyar gwamnan bankin, Godwin Emefiele, wanda majalisar ta aike wa goron gayyata

Mataimakiyar Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Aisha Ahmad, ta bayyana a gaban Majalisar Wakilai kan dokar takaita cire tsabar kudi da ake ta ce-ce-ku-ce a kai.

Mataimakiyar Gwamnan Bankin CBN Mai Kula da Daidaiton Harkokin Kudade, Aisha Ahmad, ta je ne matsayin wakiliyar gwamnan bankin, Godwin Emefiele, bayan goron gayyatar da majalisar ta aike masa.

Karin bayani na tafe.

%d bloggers like this: