✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Press To Play

Masarautar Zazzau ta dakatar da dagatai hudu a kan rigimar kwallo da ta haddasa kisa

Majalisar masarautar Zazzau ta dakatar da dagatai guda hudu daga sarautunsu saboda rikicin kwallo da ya kaure a yankunansu har ya kai ga rasa rayuka.

Majalisar masarautar Zazzau ta dakatar da dagatai guda hudu daga sarautunsu saboda rikicin kwallo da ya kaure a yankunansu har ya kai ga rasa rayuka.