✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Martanin tubabbun ’yan Boko Haram kan tuban muzuru

Tattaunawa da mayaƙan Boko Haram da suka kwance damara, jami’an tsaro, jama’ar gari da kuma masana harkar tsaro

More Podcasts

Rahotanni daga Jihar Borno sun tabbatar da cewa an mayar da tubabbun mayaƙan Boko Haram 6,900 cikin al’umma a bayan dogon lokaci ana yi musu bitar zaman lafiya da sauya musu tunani. 

Anya babu masu tuban muzuru a cikinsu kuwa? 

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya dubi wannan batu, ya ji ta bakin wasu tubabbun mayaƙan Boko Haram da kuma masana harkokin tsaro. 

Domin sauke shirin kai-tsaye, latsa nan.