Kulob din Manchester United da ke Ingila ya bayyana aniyarsa ta dauke shaharren dan kwallon Real Madrid da ke Sifen Cristiano Ronaldo a kakar wasa mai zuwa.
Kulob din ya yanke shawarar dauke dan kwallon ne a kan Farashin Yuro miliyan 70 kwatankwacin Naira biliyan 15.
  Kafar sadarwar CaughtOffside ne ya kalato wannan labari a yanar gizo.
Manchester United ta fara yunkurin dauke Cristiano Ronaldo
Kulob din Manchester United da ke Ingila ya bayyana aniyarsa ta dauke shaharren dan kwallon Real Madrid da ke Sifen Cristiano Ronaldo a kakar wasa…