✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Makaxan Kano sun zama zakaru a bikin kalangu na qasa

A makon da ya gabata ne Hukumar Kare Al’adun Gargjiya da Bunkasa Wuraren Yawon Bude Ido ta Jihar Ogun ta shirya bikin kalangu na farko…

A makon da ya gabata ne Hukumar Kare Al’adun Gargjiya da Bunkasa Wuraren Yawon Bude Ido ta Jihar Ogun ta shirya bikin kalangu na farko a Najeriya, inda Jihar Kano ta yi zarra a gasar kalangu da aka fafata a wurin bikin.