✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Makarantar Sabeelur Rashad ta yi bikin saukar Alkur’ani

Makarantar Islamiyya ta Sabeelur Rashad da ke unguwar Pen Cinema a karamar Hukumar Agege da ke Jihar Legas ta gudanar da bikin saukar karatun Alkur’ani…

Makarantar Islamiyya ta Sabeelur Rashad da ke unguwar Pen Cinema a karamar Hukumar Agege da ke Jihar Legas ta gudanar da bikin saukar karatun Alkur’ani na dalibanta guda 11.