✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Ma’aikatan kananan hukumomin Jihar Filato suna cikin mawuyacin hali -Kwamared Jibrin

Shugaban kungiyar kwadago ta Jihar Filato, Kwamare Jibrin Kamga Bancir, ya bayyana cewa ma’aikatan kiwon lafiya da malaman makarantun firamare da sauran ma’aikatan kananan hukumomin…

Shugaban kungiyar kwadago ta Jihar Filato, Kwamare Jibrin Kamga Bancir, ya bayyana cewa ma’aikatan kiwon lafiya da malaman makarantun firamare da sauran ma’aikatan kananan hukumomin Jihar Filato, suna cikin wani mawuyacin hali,