Rundunar ’Yan sandan Birnin Tarayya (FCT), Abuja ta kama wani likitan cututtukan mata mai suna Dokta Kalu Nwachukwu bisa zarginsa da yin lalata da waxansu daga cikin matan da suke zuwa ganinsa.
Likitan da ke lalata da majinyata mata ya shiga hannu
Rundunar ’Yan sandan Birnin Tarayya (FCT), Abuja ta kama wani likitan cututtukan mata mai suna Dokta Kalu Nwachukwu bisa zarginsa da yin lalata da waxansu…