✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

LABARAN AMINIYA: Zabar Sanata Kashim Shettima Abokin Takaran Tinubu Ya Dace – Zulum

Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya bayyana goyon bayansa da zaɓen tsohon gwamna Sanata Kashim Shettima a  matsayin ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa.…

Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya bayyana goyon bayansa da zaɓen tsohon gwamna Sanata Kashim Shettima a  matsayin ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa.

Cif Bola Ahmad Tinubu na jam’iyyar APC mai mulki ne ya zaɓi Sanata Zulum a matsayin mataimakinsa.