✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

LABARAN AMINIYA: Sojoji Sun Kashe ’Yan Boko Haram 49 A Dajin Sambisa

Akalla ’yan ta’addan Boko Haram 49 ne suka mutu a lokacin da wasu jiragen yakin sojojin saman Najeriya samfurin ‘Super Tucano’ guda biyu suka kai…

Akalla ’yan ta’addan Boko Haram 49 ne suka mutu a lokacin da wasu jiragen yakin sojojin saman Najeriya samfurin ‘Super Tucano’ guda biyu suka kai harin bom a maboyar ’yan ta’addan guda uku da ke dajin Sambisa a jihar Borno.