✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

LABARAN AMINIYA: Rundunar sojin Najeriya ta soma bincike kan kisan Sheikh Goni Aisami

Rundunar sojin Najeriya ta soma bincike kan kisan wani fitaccen malamin Islama, Sheikh Goni Aisami Gashuwa da aka yi a Jihar Yobe.

Rundunar sojin Najeriya ta soma bincike kan kisan wani fitaccen malamin Islama, Sheikh Goni Aisami Gashuwa da aka yi a Jihar Yobe.