✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

LABARAN AMINIYA: Kotu Ta Soke Zaben Fid-Da Gwanin APC Na Gwamnan Taraba

Babbar Kotun Tarayya da ke Jalingo babban birnin jihar Taraba, ta dakatar da Emmanuel Bwacha, daga matsayinsa na halastaccen dan takarar Gwamnan jam’iyyar a jihar.