✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

LABARAN AMINIYA: An Tsige Shugaban Jam’iyyar APC Na Adamawa

Kwamitin zartarwar APC na Adamawa ya tsige shugaban jam’iyyar nan jihar, Ibrahim Bilal a kan zargin yi wa jam’iyyar zagon kasa da kuma karkatar da…

Kwamitin zartarwar APC na Adamawa ya tsige shugaban jam’iyyar nan jihar, Ibrahim Bilal a kan zargin yi wa jam’iyyar zagon kasa da kuma karkatar da wasu kudade inda kuma aka maye gurbinsa da Ibrahim Tadawus.