✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

LABARAN AMINIYA: Ambaliyar Ruwa Ta Yi Ajalin Mutum 50 A Jigawa

Akalla mutum 50 ne suka rasa rayukansu da yawa kuma sun kaurace wa gidajensu sanadiyyar ambaliyar ruwa a Jihar Jigawa. Shugaban Hukumar Bada Agajin Gaggawa…

Akalla mutum 50 ne suka rasa rayukansu da yawa kuma sun kaurace wa gidajensu sanadiyyar ambaliyar ruwa a Jihar Jigawa.

Shugaban Hukumar Bada Agajin Gaggawa na jhar ne ya bayyana wa manema labarai hakan ranar Lahadi a Dutse, babban birnin jihar.