Sanata Omo-Agege ne ake zargi da zuwa masu gungun mutum biyar suka sace sandar Majalisar Dattawa. Ku kalli yadda ta kaya lokacin da aka kama shi.
Ku kalli bidiyon yadda aka kama wanda ake zargi da sace sandar majalisa
Sanata Omo-Agege ne ake zargi da zuwa masu gungun mutum biyar suka sace sandar Majalisar Dattawa. Ku kalli yadda ta kaya lokacin da aka kama…
