✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ku kalli bidiyon ganawar da Shugaba Buhari ya yi hafsoshin tsaro yau

A yau ne Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya kira wani taron gaggawa da manyan hafsoshin sojin kasar nan a Abuja. Ku kalli bidiyon yadda zaman…

A yau ne Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya kira wani taron gaggawa da manyan hafsoshin sojin kasar nan a Abuja. Ku kalli bidiyon yadda zaman ya wakana da Sufeto janar na ‘yan sanda.