✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kotu ta daure mai fyade shekara goma a gidan kaso

Alkalin babbar kotun shari’a ta garin Etung da ke karamar Hukumar Eung ta Jihar Kuros Riba ta daure wani matashi mai matsaicin shekaru dan asalin…

Alkalin babbar kotun shari’a ta garin Etung da ke karamar Hukumar Eung ta Jihar Kuros Riba ta daure wani matashi mai matsaicin shekaru dan asalin Jihar Akwa Ibom mai suna Augustine Eyibio shekara goma a gidan maza