✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Kiwon kifi sana’a ce da ta dace da mata -Mama Larai mai kifi

Hajiya Binta Sani, wacce aka fi sani da Mama Larai, a unguwar Gandun Albasa cikin Jihar Kano, mace ce wacce ke gudanar da sana’ar kiwon…

Hajiya Binta Sani, wacce aka fi sani da Mama Larai, a unguwar Gandun Albasa cikin Jihar Kano, mace ce wacce ke gudanar da sana’ar kiwon kifi a cikin gidanta.