✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Kirista ya yarda a yi masa hukuncin Shari’ar Musulunci

Wani matashi Kirista dankabilar Ibo mai kimanin shekara 18 mai suna Dabid Moses ya yarda a yi masa hukunci da Shari’ar Musulunci a gaban Kotun…

Wani matashi Kirista dankabilar Ibo mai kimanin shekara 18 mai suna Dabid Moses ya yarda a yi masa hukunci da Shari’ar Musulunci a gaban Kotun Shari’ar Musulunci ta Bakin Kasuwa da ke Gusau a Jihar Zamfara