Kasafin kudin 2013: An ware miliyan dubu uku don inganta rayuwar mata
Shugaba Jonathan Goodluck ya ware Naira miliyan dubu 3 don inganta rayuwar mata. Ya bayyana hakan ne a lokacin da yake gabatar da kasafin kudi…